Privacy Policy
Tsarin Tsare Sirri
How we collect, use, and protect your personal and transaction data.
Yadda muke karɓa, amfani, da kuma tsare bayananka da harkokin kasuwanci.
By using our platform to trade, purchase goods, or access our services, you consent to the data practices described in this statement. We are dedicated to ensuring your information remains confidential and is never sold to external third parties. Barka da zuwa shafin Hafinity Market. Tsare sirrinka yana da matuƙar muhimmanci a gare mu. Wannan takarda ta Tsarin Tsare Sirri tana bayanin yadda muke karɓa, sarrafawa, da kuma kare bayananka a ƙarƙashin tsauraran matakan tsaro.
Ta hanyar amfani da shafinmu wajen kasuwanci ko siyayya, ka amince da tsarin sarrafa bayanai da muka bayyana a nan. Mun ɗauki alƙawarin kare bayananka kuma ba za mu taɓa sayar da su ga wasu kamfanoni ba.
Part 1: Information We Collect Kashi 1: Bayanan da Muke Karɓa
We only collect information that is strictly necessary for fulfilling your orders, verifying deliveries, and maintaining platform security.
Muna karɓar bayanan da suka wajaba ne kawai domin tura maka kaya, tantance oda, da kiyaye tsaron asusunka.
- Name, Email Address, Verified Phone Number, and Accurate Delivery Address.
- Cikakken Suna, Adireshin Imel, Lambar Waya mai aiki, da Cikakken Adireshin Kai Kayan Siyayya.
- Details regarding payments made via Paystack or Wallet Credit, purchase receipts, and logistics tracking. (Note: We never store your payment card PINs or CVV).
- Bayanin kuɗin da aka biya ta Paystack ko Wallet Credit, rasitan sayayya, da lambar bin sawun kaya. (Lura: Ba ma ajiye lambobin sirri na katin banki ko CVV).
Part 2: How We Use Your Information Kashi 2: Yadda Muke Amfani da Bayananka
Collected data is used strictly for operational and order fulfillment goals:
Ana amfani da bayanan ne kawai don tabbatar da an kawo maka kaya da kuma tafiyar da harkokin kasuwanci:
- To fulfill your purchases and dispatch items securely to your delivery location.
- To communicate updates regarding order preparation, shipping tracking, and customer inquiries.
- To track referral incentives and calculate wallet commissions for verified affiliates.
- Don haɗa kayan da ka saya da tura su lafiya zuwa inda kake buƙata a faɗin ƙasar.
- Don turo maka saƙon sanarwa kan halin da kayanka ke ciki ko amsa tambayoyinka.
- Don lissafa kason riba da ladan affiliate ga duk wanda ya gayyato abokin ciniki.
Part 3: Data Protection & Security Kashi 3: Kariyar Bayanai da Tsaro
We employ enterprise-grade security protocols to maintain the confidentiality of customer data.
Muna amfani da tsauraran matakan tsaro domin kiyaye lafiyar dukkan bayanan abokan hulɗarmu.
- All data transfers are encrypted via modern 256-bit Secure Socket Layer (SSL) certificates.
- Account passwords are irreversibly hashed and protected against unauthorized access.
- Ana tura dukkan bayanan kasuwanci ta hanyar fasahar SSL mai kariya daga kutse.
- Dukkan kalmomin sirri (Passwords) a kulle suke ta yadda babu wanda zai iya karanta su.
Part 4: Cookies & Local Session Kashi 4: Amfani da "Cookies"
Cookies and local browser storage are utilized to improve your shopping experience, such as retaining items in your shopping cart, keeping you securely logged in, and saving your language preferences.
Muna amfani da cookies da ma'ajiyar browser don sauƙaƙa maka siyayya, kamar tuna kayan da ke kwandonka, kiyaye zamanka a shafin (login), da tuna zaɓin yarenka.
By using Hafinity Market, you acknowledge that you have read and agreed to our Privacy Policy. Ta hanyar amfani da shafin Hafinity Market, ka tabbatar da cewa ka karanta kuma ka amince da Tsarin Tsare Sirrinmu.
Continue Shopping Ci Gaba da Siyayya